Ishaya 32:7 - Sabon Rai Don Kowa 20207 Matakan mazambaci mugaye ne, yana ƙulla mugayen shirye-shirye don yă hallaka talakawa da ƙarairayi, ko sa’ad da roƙon mai bukata da gaskiya ne. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki7 Mugu ne shi, yana kuwa yin mugayen abubuwa, yakan yi shiri don ya lalatar da matalauta da ƙarya, ya kuma hana su samun hakkinsu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |