Ishaya 32:2 - Sabon Rai Don Kowa 20202 Kowane mutum zai zama kamar wurin fakewa daga iska mafaka kuma daga hadari, kamar rafuffukan ruwa a hamada da kuma inuwar babban dutse a ƙeƙasasshiyar ƙasa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki2 Ko wannensu zai zama kamar wurin fakewa daga iska da kuma wurin ɓuya saboda hadiri, za su zama kamar rafuffukan da suke gudu cikin hamada, kamar inuwar babban dutse a ƙeƙasasshiyar ƙasa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |