Ishaya 32:11 - Sabon Rai Don Kowa 202011 Ku yi rawar jiki, ku mata masu jin daɗi, ku sha wahala, ku ’yan matan da kuke tsammani kuna da kāriya! Ku tuɓe rigunanku, ku ɗaura tsummoki a kwankwasonku. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki11 Kuna ta zaman jin daɗi, ba abin da yake damunku, amma yanzu ku yi rawar jiki don tsoro! Ku tuɓe tufafinku ku ɗaura tsummoki a kwankwasonku. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |