Ishaya 31:8 - Sabon Rai Don Kowa 20208 “Za a karkashe Assuriyawa da takobin da ba na yin mutum ba; takobi, da ba na yin mutum ba, zai cinye. Za su gudu daga takobi za a kuma sa samarinsu aikin dole. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki8 Assuriya za ta hallaka cikin yaƙi, amma ba ta wurin ikon mutum ba. Assuriyawa za su gudu daga bakin dāga, za a mai da majiya ƙarfinsu bayi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |