Ishaya 31:2 - Sabon Rai Don Kowa 20202 Shi ma yana da hikima kuma zai iya kawo masifa; ba ya janye kalmominsa. Zai yi gāba da gidan mugu, gāba da waɗanda suke taimakon masu aikata mugunta. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki2 Ya san abin da yake yi! Zai aika da bala'i. Zai ci gaba da niyyarsa ta hukunta wa mugaye duk da masu kiyaye su. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |