Ishaya 30:23 - Sabon Rai Don Kowa 202023 Zai kuma aiko muku da ruwan sama don shuki a ƙasa, kuma abincin da zai fito daga gona zai zama mai albarka da kuma mai yawa. A wannan rana shanu za su yi kiwo a wadatacciyar makiyaya. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki23 Duk lokacin da kuka shuka amfanin gonakinku, Ubangiji zai aiko da ruwan sama ya sa su girma, zai ba ku kaka mai albarka, shanunku kuma za su sami makiyaya wadatacciya. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |