Ishaya 3:18 - Sabon Rai Don Kowa 202018 A wannan rana Ubangiji zai ƙwace abin da suke taƙama da shi, mundayensu, ɗankwalin kansu da abin wuyansu, အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki18 Rana tana zuwa sa'ad da Ubangiji zai raba matan Urushalima da dukan abin da suke taƙama da shi, da kayan adon da suke sawa a ƙafafunsu, da kawunansu, da wuyansu, အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |