Ishaya 3:10 - Sabon Rai Don Kowa 202010 Ku faɗa wa masu adalci cewa kome zai zama musu da kyau, gama za su ji daɗin aikin da hannuwansu suka yi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki10 Adalai za su yi murna, kome zai tafi musu daidai. Za su ji daɗin abin da suka aikata. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |