Ishaya 27:7 - Sabon Rai Don Kowa 20207 Ubangiji ya buge shi kamar yadda ya bugi waɗanda suka buge shi? An kashe shi kamar yadda aka kashe waɗanda suka kashe shi? အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki7 Ubangiji bai hukunta Isra'ila da tsanani kamar yadda ya yi wa maƙiyanta ba, ba za su yi hasarar mutane da yawa ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |