Ishaya 27:12 - Sabon Rai Don Kowa 202012 A wannan rana Ubangiji zai tankaɗe daga Yuferites mai gudu zuwa Rafin Masar, ku kuma, ya Isra’ilawa, za a tattara ku ɗaya-ɗaya. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki12 A wannan rana Ubangiji kansa zai hukunta jama'arsa, Isra'ila, daga wannan iyakar ƙasa zuwa waccan, tun daga Yufiretis har zuwa iyakar Masar. Zai raba tsakanin nagari da mugu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |