Ishaya 26:20 - Sabon Rai Don Kowa 202020 Ku tafi, mutanena, ku shiga ɗakunanku ku kuma kulle ƙofofi; ku ɓoye kanku na ɗan lokaci sai ya huce fushinsa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki20 Jama'ata, ku shiga gidajenku, ku kukkulle ƙofofi, ku ɓoye kanku ɗan lokaci, kafin Allah ya huce daga fushinsa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |