Ishaya 26:14 - Sabon Rai Don Kowa 202014 Yanzu duk sun mutu, ba za su ƙara rayuwa ba; waɗannan ruhohin da suka rasu ba za su tashi ba. Ka hukunta su ka kuma kawo su ga hallaka; ka sa ba za a ƙara tunawa da su ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki14 Yanzu kuwa sun mutu, ba za su ƙara rayuwa ba, Kurwarsu ba za ta tashi ba, Domin ka hukunta su, ka hallaka su. Ba wanda zai ƙara tunawa da su. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |