Ishaya 26:10 - Sabon Rai Don Kowa 202010 Ko da yake akan nuna wa mugaye alheri, ba sa koyi adalci; har ma a ƙasar masu aikata gaskiya sukan ci gaba da aikata mugunta ba sa ganin girmar darajar Ubangiji. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki10 Ko da yake kana yi wa mugaye alheri, Duk da haka ba su taɓa koyon abin da yake na kirki ba. Har a nan ma, a ƙasar adalai, Suna ta aikata kuskure, Sun ƙi ganin girmanka. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |