Ishaya 24:13 - Sabon Rai Don Kowa 202013 Haka zai zama a duniya da kuma a cikin al’ummai, kamar sa’ad da akan karkaɗe itacen zaitun, ko kuma kamar sa’ad da ake barin kala bayan an girbe inabi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki13 Wannan shi ne abin da zai sami kowace al'umma ko'ina a duniya. Zai zama kamar ƙarshen kaka sa'ad da aka karkaɗe zaitun daga kowane itace, aka kuma gama tsinke 'ya'yan inabi daga kurangar inabi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |