Ishaya 24:11 - Sabon Rai Don Kowa 202011 A tituna suna kukan neman ruwan inabi; dukan farin ciki ya dawo baƙin ciki, an hana dukan kaɗe-kaɗe a duniya. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki11 Mutane za su tsaya a tituna, suna ihu, suna neman ruwan inabi. Farin ciki ya ƙare har abada, ya ƙare a ƙasar. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |