Ishaya 23:9 - Sabon Rai Don Kowa 20209 Ubangiji Maɗaukaki ya ƙulla shi, don yă kawo ƙarshen girman kan dukan darajarta ya kuma ƙasƙantar da dukan waɗanda suke sanannu a duniya. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki9 Ubangiji Mai Runduna ne ya shirya wannan! Ya shirya haka ne don ya kawo ƙarshen girmankanta saboda abin da suka aikata, don ya ƙasƙantar da manyan mutanenta. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |