Ishaya 23:12 - Sabon Rai Don Kowa 202012 Ya ce, “Ba za ki ƙara yin murna ba, Ya ke Budurwa Diyar Sidon, yanzu da kike ragargajiya! “Tashi, ki ƙetare zuwa Saifurus; a can ɗin ma ba za ki huta ba.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki12 Birnin Sidon, farin cikinki ya ƙare. Ana zaluntar jama'arki, ko da za su tsere zuwa Kubrus duk da haka ba za su zauna lafiya ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |