Ishaya 22:6 - Sabon Rai Don Kowa 20206 Elam ya ɗauki kwari da baka, tare da mahayan kekunan yaƙinta da dawakai; Kir ta buɗe garkuwoyi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki6 Sojojin ƙasar Elam sun zo kan dawakai suna rataye da kwari da baka. Sojojin ƙasar Kir sun shirya garkuwoyinsu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |