Ishaya 22:21 - Sabon Rai Don Kowa 202021 Zan rufe shi da rigarka in kuma yi masa ɗamara in miƙa masa ikonka. Zai zama mahaifi ga waɗanda suke zama a Urushalima da kuma gidan Yahuda. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki21 Zan sa masa tufafin sarautarka, in ɗaura masa ɗamara, in kuma ba shi dukan ikon da kake da shi. Zai zama kamar uba ga jama'ar Urushalima da na Yahuza. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |