Ishaya 22:17 - Sabon Rai Don Kowa 202017 “Ka yi hankali, Ubangiji yana shirin ya kama ka da ƙarfi ya kuma ɗauke ka, ya kai mai ƙarfi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki17 Yana yiwuwa kai wani abu ne, amma Ubangiji zai ɗauke ka, ya jefar. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |
Sarki yana dawowa daga lambun fada zuwa babban zauren liyafan ke nan, sai ga Haman ya fāɗi a kan shimfiɗar da Esta take zaune. Sarki ya tā da murya da ƙarfi ya ce, “Har ma zai ci mutuncin sarauniya yayinda take tare da ni a cikin gida?” Sarki bai ma rufe baki ba, sai bayin sarki suka rufe fuskar Haman.