Ishaya 21:5 - Sabon Rai Don Kowa 20205 Sun shirya teburori, sun shimfiɗa dardumai, sun ci, sun sha! Tashi, ku hafsoshi, sa mai a garkuwoyi! အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki5 A wahayin na ga an shirya biki, an shisshimfiɗa darduma inda waɗanda aka gayyata za su zauna. Suna ci suna sha. Farat ɗaya sai aka ji umarni cewa, “Jarumawa! Ku shirya garkuwoyinku.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |