Ishaya 2:7 - Sabon Rai Don Kowa 20207 Ƙasarsu ta cika da azurfa da zinariya; dukiyarsu kuma ba iyaka. Ƙasarsu ta cika da dawakai; kekunan yaƙinsu kuma ba iyaka. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki7 Ƙasarsu tana cike da azurfa da zinariya, dukiyarsu kuma ba iyaka. Ƙasarsu tana cike da dawakai, karusansu kuma ba iyaka. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |