Ishaya 2:10 - Sabon Rai Don Kowa 202010 Ku tafi cikin duwatsu, ku ɓuya cikin ƙasa daga razanar Ubangiji da kuma darajar ɗaukakarsa! အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki10 Za su ɓuya a cikin kogwannin duwatsu, ko su haƙa ramummuka a ƙasa, suna ƙoƙarin tserewa daga fushin Ubangiji, ko su ɓuya daga ikonsa da ɗaukakarsa! အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |