Ishaya 19:8 - Sabon Rai Don Kowa 20208 Masu kamun kifi za su yi nishi su kuma yi makoki, dukan waɗanda suke jefan ƙugiyoyi a Nilu; waɗanda suke jefan abin kamun kifi a ruwa abin kamun kifin za su zama marasa amfani. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki8 Duk wanda sana'arsa ta kama kifi ce a Kogin Nilu zai yi ƙugi ya yi kuka, gama ƙugiyoyinsa da tarunansa za su zama marasa amfani. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |