Ishaya 16:5 - Sabon Rai Don Kowa 20205 Da ƙauna za a kafa kursiyi; da aminci mutum zai zauna a kansa, wani daga gidan Dawuda, wani wanda ta shari’antawa yakan nuna gaskiya ya hanzarta yin adalci. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki5 Sa'an nan wani daga cikin zuriyar Dawuda zai zama sarki. Zai mallaki jama'a da aminci da ƙauna. Zai aikata abin da yake daidai da hanzari, zai sa a aikata adalci. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |