Ishaya 15:8 - Sabon Rai Don Kowa 20208 Ƙugin kukansu ya kai ko’ina a iyakar Mowab; kururuwarsu ta kai har zuwa Eglayim, makokinsu ya kai har zuwa Beyer-Elim. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki8 A ko'ina a kan iyakokin Mowab, sai ƙugin kukansu ake ji. Ana kuwa ji daga garuruwan Eglayim da Biyer-elim. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |