Ishaya 15:4 - Sabon Rai Don Kowa 20204 Heshbon da Eleyale sun yi kuka da ƙarfi, aka ji muryoyinsu ko’ina har zuwa Yahaz. Saboda haka mayaƙan Mowab suka yi kuka da ƙarfi, har zuciyarsu ta karai. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki4 Mutanen Heshbon da na Eleyale suka yi kuka da ƙarfi, har ana iya jin kukansu daga Yahaza. Har mayaƙa ma sun yi rawar jiki, zuciyarsu ta karai. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |