Ishaya 14:32 - Sabon Rai Don Kowa 202032 Wace amsa ce za a bayar wa jakadun wannan al’umma? “Ubangiji ya kafa Sihiyona, kuma a cikinta mutanensa masu shan azaba za su sami mafaka.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki32 Ƙaƙa za mu amsa wa manzannin da suka zo gare mu daga Filistiya? Za mu faɗa musu, cewa Ubangiji ya tabbatar da Sihiyona, jama'arsa da suke shan wahala kuwa za su sami zaman lafiya a can. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |