Ishaya 14:27 - Sabon Rai Don Kowa 202027 Gama Ubangiji Maɗaukaki ya ƙudura ya yi wannan, wa kuwa zai hana shi? Ya riga ya miƙa hannunsa, wa zai komar da shi? အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki27 Ubangiji Mai Runduna ne ya ƙudura ya yi wannan, ya miƙa dantsensa don ya yi hukunci, ba kuwa mai iya hana shi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |