Ishaya 14:25 - Sabon Rai Don Kowa 202025 Zan ragargazar da Assuriya a cikin ƙasata; a kan duwatsuna zan tattake shi. Za a ɗauke nauyin da ya sa wa mutanena, a kuma ɗauke nauyinsa daga kafaɗunsu.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki25 Zan hallaka Assuriyawa a ƙasata ta Isra'ila, in tattake su a kan duwatsuna. Zan 'yantar da jama'ata daga karkiyar Assuriyawa, daga nauyin da suka tilasta musu su ɗauka. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |