Ishaya 14:11 - Sabon Rai Don Kowa 202011 An yi ƙasa da dukan alfarmarka zuwa kabari, tare da surutan garayunka; tsutsotsi sun bazu a ƙarƙashinka tsutsotsi kuma suka rufe ka. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki11 Dā ana ɗaukaka ka da kaɗe-kaɗen garaya, amma yanzu ga ka a lahira! Kana kwance a kan tsutsotsi. Kana rufe da tsutsotsi!’ ” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |