Ishaya 13:5 - Sabon Rai Don Kowa 20205 Suna zuwa daga ƙasashe masu nesa, daga iyakokin duniya, Ubangiji da kuma fushinsa, zai hallaka dukan ƙasar. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki5 Suna zuwa daga manisantan ƙasashe, daga kan iyakokin duniya. Ubangiji yana zuwa da fushinsa, ya lalatar da dukan ƙasar. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |