Ishaya 12:6 - Sabon Rai Don Kowa 20206 Ku tā da murya ku kuma rera don farin ciki, ya ku mutanen Sihiyona, gama Mai Tsarki na Isra’ila da girma yake a cikinku.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki6 Bari dukan waɗanda suke zaune a Sihiyona su yi sowa su raira waƙa! Gama Mai Tsarki, Allah na Isra'ila, mai girma ne, Yana zaune tare da mutanensa.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |