Ishaya 12:2 - Sabon Rai Don Kowa 20202 Tabbatacce Allah shi ne mai cetona; zan dogara gare shi ba kuwa zan ji tsoro ba. Ubangiji, Ubangiji, ne ƙarfina da waƙata; ya zama mai cetona.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki2 Allah ne Mai Cetona, Zan dogara gare shi, ba zan ji tsoro ba. Ubangiji ne yake ba ni iko da ƙarfi, Shi ne Mai Cetona.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |