Ishaya 12:1 - Sabon Rai Don Kowa 20201 A wannan rana za ku ce, “Zan yabe ka, ya Ubangiji. Ko da yake a dā ka yi fushi da ni, amma yanzu ka daina fushi da ni ka kuwa ta’azantar da ni. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki1 Rana tana zuwa sa'ad da jama'a za su raira waƙa, su ce, “Ina yabonka ya Ubangiji! A dā ka yi fushi da ni, Amma yanzu kana yi mini ta'aziyya, ba za ka ƙara yin fushi da ni ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |