Ishaya 11:2 - Sabon Rai Don Kowa 20202 Ruhun Ubangiji zai kasance a kansa, Ruhun hikima da na fahimta, Ruhun shawara da na iko, Ruhun sani da na tsoron Ubangiji, အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki2 Ikon Ubangiji zai ba shi hikima, Da sani, da gwaninta yadda zai mallaki mutanensa. Zai kuwa san nufin Ubangiji, ya kuma yi tsoronsa, အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |