31 Madmena tana gudu; mutanen Gebim sun ɓuya.
31 Jama'ar Madmena da na Gebim suna gudu su tsira da rayukansu.
Ziklag, Madmanna, Sansanna,
Ki yi ihu, ya Diyar Gallim! Ki saurara, ya Layisha! Kayya, Anatot abin tausayi!
A wannan rana za su dakata a Nob; za su jijjiga ƙarfinsu a dutsen Diyar Sihiyona, a tudun Urushalima.