Ishaya 10:29 - Sabon Rai Don Kowa 202029 Suka ƙetare ta hanya, suka kuma ce, “Za mu kwana a Geba.” Rama ta firgita; Gibeya ta Shawulu ta gudu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki29 Sun ƙetare hanya suka kwana a Geba! Mutanen Rama suka firgita. Mutanen da suke cikin Gibeya, garin sarki Saul, sun gudu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |