Ishaya 10:16 - Sabon Rai Don Kowa 202016 Saboda haka Ubangiji Maɗaukaki, zai aukar da cuta mai kisa a kan ƙosassu jarumawa; a ƙarƙashin sansaninsa zai ƙuna wuta kamar harshen wuta. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki16 Ubangiji Mai Runduna zai aukar da cuta don ya hukunta waɗanda suke ƙosassu yanzu. Za su ji jikinsu na ta ƙuna kamar wuta. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |