Ishaya 1:7 - Sabon Rai Don Kowa 20207 Ƙasarku ta zama kufai, an ƙone biranenku da wuta; baƙi suna ƙwace gonakinku a idanunku, ta zama kango kamar sa’ad da baƙi suka rushe ta. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki7 An lalatar da ƙasarku, an ƙone biranenku ƙurmus. Kuna gani, baƙi suka ƙwace ƙasarku, suka mai da ko'ina kufai. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |