Ishaya 1:21 - Sabon Rai Don Kowa 202021 Dubi yadda amintacciyar birni ta zama karuwa! Dā ta cika da yin gaskiya; dā masu adalci a can suke zama, amma yanzu sai masu kisankai kaɗai! အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki21 Birnin da yake dā mai aminci ne, yanzu ya zama kamar karuwa! Dā adalai a can suke zaune, amma yanzu sai masu kisankai kaɗai. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |