Irmiya 9:21 - Sabon Rai Don Kowa 202021 Mutuwa ta haura ta tagoginmu ta kuma shiga katangarmu; ta karkashe ’ya’ya a tituna ta kuma karkashe samari a dandali. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki21 Gama mutuwa ta shiga tagoginmu, Ta shiga cikin fādodinmu, Ta karkashe yara a tituna, Ta kuma karkashe samari a dandali. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |