Irmiya 9:19 - Sabon Rai Don Kowa 202019 An ji karar kuka daga Sihiyona cewa, ‘Duba yadda muka lalace! Duba irin babban kunyar da muka sha! Dole mu bar ƙasar domin gidajenmu sun lalace.’ ” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki19 “Gama ana jin muryar kuka daga Sihiyona cewa, ‘Ga yadda muka lalace! Aka kunyatar da mu ɗungum! Don mun bar ƙasar, domin sun rurrushe wuraren zamanmu.’ ” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |