Irmiya 7:29 - Sabon Rai Don Kowa 202029 “ ‘Ku aske gashin kanku ku zubar; ku yi makoki a filayen tuddai, gama Ubangiji ya ƙi ’yan zamanin nan ya kuma rabu da su saboda fushin da suka ba shi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki29 “Ku aske gashin kanku, ku zubar da shi. Ku yi makoki a filayen tuddai, gama Ubangiji ya ƙi 'yan zamanin nan, ya rabu da su saboda fushinsa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |