Irmiya 7:17 - Sabon Rai Don Kowa 202017 Ba ka gani abin da suke yi a biranen Yahuda da kuma a titunan Urushalima? အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki17 Ba ka ga abin da suke yi a biranen Yahuza da titunan Urushalima ba? အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |
Lalle za mu aikata duk abin da muka ce za mu yi. Za mu ƙone turare ga Sarauniyar Sama za mu kuma miƙa hadayun sha gare ta kamar dai yadda mu da kakanninmu, sarakunanmu da fadawanmu muka yi a garuruwan Yahuda da kuma kan titunan Urushalima. A lokacin muna da abinci a yalwace muna kuma da arziki ba mu kuma da wata damuwa.