Irmiya 7:13 - Sabon Rai Don Kowa 202013 Yayinda kuke yin dukan waɗannan abubuwa, in ji Ubangiji, na yi muku magana sau da sau, amma ba ku ji ba; na kira ku, amma ba ku amsa ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki13 Yanzu kuwa saboda kun aikata waɗannan al'amura, sa'ad da na yi ta yi muku magana, amma ba ku kasa kunne ba, sa'ad da na kira ku, ba ku amsa ba, အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |