Irmiya 6:19 - Sabon Rai Don Kowa 202019 Ki ji, ya duniya. Zan kawo masifa a kan waɗannan mutane, sakayyar ƙulle-ƙullensu, domin ba su saurari maganata ba suka kuma ƙi dokata. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki19 Ki ji, ya ke duniya, Ga shi, ina kawo masifa a kan wannan jama'a, Sakayyar ƙulle-ƙullensu, Don ba su kula da maganata ba, Sun ƙi dokokina. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |