Irmiya 6:10 - Sabon Rai Don Kowa 202010 Ga wa zan yi magana in kuma gargaɗar? Wa zai saurare ni? Kunnuwansu sun toshe don kada su ji. Maganar Ubangiji ta zama abin zargi a gare su; ba sa jin daɗinta. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki10 Da wa zan yi magana don in faɗakar da shi, don su ji? Ga shi, kunnuwansu a toshe suke, su ji, Ga shi, maganar Ubangiji kuwa ta zama abin ba'a a gare su, Ba su marmarinta. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |