Irmiya 52:28 - Sabon Rai Don Kowa 202028 Wannan shi ne yawan mutanen da Nebukadnezzar ya kai su bauta. A shekara ta bakwai ta sarautarsa, ya tafi da Yahudawa 3,023; အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki28 Wannan shi ne yawan mutanen da Nebukadnezzar ya kai su bauta. A shekara ta bakwai ta sarautarsa, ya tafi da Yahudawa dubu uku da ashirin da uku (3,023). အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |