Irmiya 51:53 - Sabon Rai Don Kowa 202053 Ko da Babilon za tă kai sararin sama ne, ta gina kagaranta mai ƙarfi, duk da haka zan aiki masu hallakarwa a kanta,” in ji Ubangiji. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki53 Ko da Babila za ta hau samaniya, Ta gina kagara mai ƙarfi a can, Duk da haka zan aiki masu hallakarwa a kanta, Ni Ubangiji na faɗa.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |